Jump to content

Damal:Binndol

Iwde to Wikipedia
Damal:Binndol
Wikimedia portal
Ƴeewndo binndol
Bindol
Sukaaɓe rewɓe Hausa ina resnda.

Damal binndol Danjuma shekarar dubu biyu da hudu (2004) ya ce wasan kwaikwayo na farko a doron ƙasa ya faro ne tun zamanin Annabi Adam, Bayan da ‘ya’yansa biyu suka yi faɗa a kan mace, sai daya ya kashe daya. Wanda yayi kisanya shiga cikin damuwar yadda zai yi da gawar. A nan Allah ya turo da mala’iku a cikin siffar hankaka. Hankakin suka yi faɗa har daya ya kashe daya, wannan bayani zaka sameshi acikin Alqur'ani sura ta Biyar aya ta 27 zuwa ta 31. A nan hankakan da ya kashe dan uwansa sai ya toni rami ya bunne dan uwannasa da ya kashe. Wanda daga nan ane ‘ya 'yan Adam suka kwaikwayi wannan qaramin wasan kwaikwayo ta hanyar bunne ‘yan uwansu a duk lokacin da suka rasu. Samuwar Fim a Qasar Hausa Tarihin fara fina-finan Hausa (harkar da ta fi kafuwa a Kano) yana da dangantaka ta kai-tsaye da tarihin fara fina-finai a kasar Najeriya baki a . Fim kuwa a kasar Nijeriya ya samu tun kafin samuwar Najeriya a matsayin Jamhuriya. An fara fim na farko a Najeriya Ƙarƙashin kulawar Herbert Macauly a shekarar (1903) A daya bangaren kuma, ba a hada Kudu da Arewa (a matsayin ƙasa daya – kasar Najeriya) ba sai a shekarar (1914). Yayin da kuma aka ba wa Najeriya ƴancin kai a shekarar (1960) . Tsakanin shekara ta (1903) zuwa shekarar 1970 an samu yunkurin shirya fina-finai da dama. Ali, (2004) ya kira su da rukunin fina-finan farko na ‘yancin kai. Masu hannu a cikin wadannan fina-finai sun hada da Nuhu Ramalam da Adamu Halilu. Bayan nan kuma, kamfanoni sun dauki nauyin shirya wasu fina-finai. Daga cikin wadannan fina-finan akwai ‘Shehu Umar’ da ‘Amadi’ da ‘Salla Durba’ (Ali,shekarar 2004). Fina-finan Hausa kuwa kamar yadda ake kallon su yanzu, an fara su ne tsakanin shekarar 1980 zuwa kasar a shekarar 1984 a Kano . Fage, (2011) ya ce, fina-finan Hausa wadan da aka fi sani da fina-finan Kanawa ko kuma kanywood, sun fara samun karbuwa ne wararen shekarar 1990. A wannan lokaci an sami ƙungiyoyin fim guda uku da suka hada da (i) Gwauron Dutse, da (ii) Karate, da kuma (iii) Gyaranya, wadanda kuma duka sun wanzu ne a Kano. Fina-finan farko da aka fara gudanarwa ƙarƙashin wadannan ƙungiyoyi su ne: ‘Hukuma Maganin ‘Yan Banza’ da ‘Yan Daukar Amarya’ da kuma ‘Baƙar Indiya’. Wadanda suka dauki nauyin wadannan fina-finai su ne masu daukar nauyi na farko (first producers);. Alhaji Hamisu da Muhammad Gurgu da kuma Sani Lamma . Zagari Game da Fina-finan Hausa Idan aka yi la’akari da muhawarar masana da manazarta a kan alfanu da koma baya da fina-finai suke samar wa, za'a iya cewa, fina-finan Hausa sun kasance hanjin jimina, akwai na ci a kwai na zubarwa. Haqiqa fina-finan suna taimakawa ta bangarori da dama. Ali, karin bayani shekarar (2004) ya ce, a tsawon ƙarnuka biyu dag suka wuce, samuwar fina-finan Hausa shi ne hanyar habaka tattalin arziki mafi girma da ya samu ga al’ummar Hausawa musamman masu sha'awar harkar fim. Sai dai duk da haka, manazarta irin su; suna ganin samuwar fina-finan Hausa yana da illa ga al’ummar Hausawa, musamman wajen yaɗa tarbiyya da al'adun turawan yamma. Illar takai ga gusar da al'adun malam bahaushe. Wannan aiki ya kalli bangarorin biyu kamar haka,: Amfanin Fina-finan harshen Hausa Samuwar fina-finan Hausa ya zo da ci gaba ga al’ummar Hausawa ta fannoni da dama wadanda suka hada da: i. Samun Aikin Yi: Rukunin masu sana’o’i da dama suna cin gajiyar sana’ar shirya fina-finai. Wadannan rukunnai na masu sana’o’i sun hada da masana harkar fim, da marubuta da masu daukar hoto da masu shagon sayar da kaset da ma wasu masu sana’o’i daban-daban wanda suka haɗa

Danjuma shekarar dubu biyu da hudu (2004) ya ce wasan kwaikwayo na farko a doron ƙasa ya faro ne tun zamanin Annabi Adam, Bayan da ‘ya’yansa biyu suka yi faɗa a kan mace, sai daya ya kashe daya. Wanda yayi kisanya shiga cikin damuwar yadda zai yi da gawar. A nan Allah ya turo da mala’iku a cikin siffar hankaka. Hankakin suka yi faɗa har daya ya kashe daya, wannan bayani zaka sameshi acikin Alqur'ani sura ta Biyar aya ta 27 zuwa ta 31. A nan hankakan da ya kashe dan uwansa sai ya toni rami ya bunne dan uwannasa da ya kashe. Wanda daga nan ane ‘ya 'yan Adam suka kwaikwayi wannan qaramin wasan kwaikwayo ta hanyar bunne ‘yan uwansu a duk lokacin da suka rasu. Samuwar Fim a Qasar Hausa Tarihin fara fina-finan Hausa (harkar da ta fi kafuwa a Kano) yana da dangantaka ta kai-tsaye da tarihin fara fina-finai a kasar Najeriya baki a . Fim kuwa a kasar Nijeriya ya samu tun kafin samuwar Najeriya a matsayin Jamhuriya. An fara fim na farko a Najeriya Ƙarƙashin kulawar Herbert Macauly a shekarar (1903) A daya bangaren kuma, ba a hada Kudu da Arewa (a matsayin ƙasa daya – kasar Najeriya) ba sai a shekarar (1914). Yayin da kuma aka ba wa Najeriya ƴancin kai a shekarar (1960) . Tsakanin shekara ta (1903) zuwa shekarar 1970 an samu yunkurin shirya fina-finai da dama. Ali, (2004) ya kira su da rukunin fina-finan farko na ‘yancin kai. Masu hannu a cikin wadannan fina-finai sun hada da Nuhu Ramalam da Adamu Halilu. Bayan nan kuma, kamfanoni sun dauki nauyin shirya wasu fina-finai. Daga cikin wadannan fina-finan akwai ‘Shehu Umar’ da ‘Amadi’ da ‘Salla Durba’ (Ali,shekarar 2004). Fina-finan Hausa kuwa kamar yadda ake kallon su yanzu, an fara su ne tsakanin shekarar 1980 zuwa kasar a shekarar 1984 a Kano . Fage, (2011) ya ce, fina-finan Hausa wadan da aka fi sani da fina-finan Kanawa ko kuma kanywood, sun fara samun karbuwa ne wararen shekarar 1990. A wannan lokaci an sami ƙungiyoyin fim guda uku da suka hada da (i) Gwauron Dutse, da (ii) Karate, da kuma (iii) Gyaranya, wadanda kuma duka sun wanzu ne a Kano. Fina-finan farko da aka fara gudanarwa ƙarƙashin wadannan ƙungiyoyi su ne: ‘Hukuma Maganin ‘Yan Banza’ da ‘Yan Daukar Amarya’ da kuma ‘Baƙar Indiya’. Wadanda suka dauki nauyin wadannan fina-finai su ne masu daukar nauyi na farko (first producers);. Alhaji Hamisu da Muhammad Gurgu da kuma Sani Lamma . Zagari Game da Fina-finan Hausa Idan aka yi la’akari da muhawarar masana da manazarta a kan alfanu da koma baya da fina-finai suke samar wa, za'a iya cewa, fina-finan Hausa sun kasance hanjin jimina, akwai na ci a kwai na zubarwa. Haqiqa fina-finan suna taimakawa ta bangarori da dama. Ali, karin bayani shekarar (2004) ya ce, a tsawon ƙarnuka biyu da suka wuce, samuwar fina-finan Hausa shi ne hanyar habaka tattalin arziki mafi girma da ya samu ga al’ummar Hausawa musamman masu sha'awar harkar fim. Sai dai duk da haka, manazarta irin su; suna ganin samuwar fina-finan Hausa yana da illa ga al’ummar Hausawa, musamman wajen yaɗa tarbiyya da al'adun turawan yamma. Illar takai ga gusar da al'adun malam bahaushe. Wannan aiki ya kalli bangarorin biyu kamar haka,: Amfanin Fina-finan harshen Hausa Samuwar fina-finan Hausa ya zo da ci gaba ga al’ummar Hausawa ta fannoni da dama wadanda suka hada da: i. Samun Aikin Yi: Rukunin masu sana’o’i da dama suna cin gajiyar sana’ar shirya fina-finai. Wadannan rukunnai na masu sana’o’i sun hada da masana harkar fim, da marubuta da masu daukar hoto da masu shagon sayar da kaset da ma wasu masu sana’o’i daban-daban wanda suka haɗa da tallatawa ta hanyar kafofin sadarwa, ƴan komedi. Lallai ta nan za a iya cewa wannan ci gaba ne ga al’ummar Hausawa . ii. Bunqasa Al’adu da Adabi: Fim hanya ce da take taimakawa wajen bunqasa al’adu da adabin Hausa. Wani abin mai da hankali a nan shi ne, fim na taka rawar gani wurin tallata al’adu zuwa ga baren al’ummu. Fina-finan Hausa da dama sukan shiga hannun wasu al’ummu wadanda ba Hausawa ba da suke zaune a nan gida Nijeriya, har ma da na qasashen waje (Nwuneli in Ali, 2004). iii. Fadakarwa: Haqiqa fim hanya ce ta fadakar da al’umma game da lamura da dama. Akwai fina-finan Hausa da jigoginsu ke fadakarwa kan abubuwa kamar illar zafin kishi, ko qarshen mai munafurci, ko illar zato da zargi, ko cututtuka da ma wasu da dama makamantan wadannan . iv. Sada Zumunta: Fim din Hausa na taimakawa wajen qulla zumunci musamman tsakanin taurarin fim. Baya ga haka akwai fina-finai da suke jan hankali zuwa ga amfani da dacewa da buqatar sada zumunta . v. Koyar da Tarbiyya: Akwai fina-finan Hausa da dama da suke dauke da jigon tarbiyya. Irin wadannan fina-finai suna fadakarwa zuwa ga biyayya ga iyaye (kamar fim din Linzami da Wuta), ko bin miji (kamar fim din Aljannar Mace) da sauransu (Chamo; 2004; Yakub, 2004). vi. Nishadantarwa: Haqiqa ana nishadantuwa daga kallon fina-finan Hausa. Akwai fina-finan Hausa da dama da aka gina jigonsu kan nishadi. Babban tauraro a bangaren fina-finan Hausa na nishadi shi ne marigayi Rabilu Musa wanda aka fi sani da dan Ibro (Chamo, 2004; Yakub, a shekarar 2004). Illolin Fina-finan Hausa Masu iya magana suna cewa: “Kowane allazi da nasa amanu!” Haka abin yake ga fina-finan Hausa. Manazarta da malaman addini sun dade suna nuni ga illoli da suke tattare ga fina-finan Hausa. Abubuwan da ake qorafin kansu sun hada da: i. Batar da Al’ada: Za'a iya kwatanta fina-finan Hausa da maganar Bahaushe da ke cewa: “Ana yabonka salla ka kasa alwala.” Duk da ikirarin da ake yi na cewa fina-finan Hausa suna habaka al’ada, wasu na ganin ko kusa ba haka abin yake ba. Sun tafi kan cewa, a maimakon fina-finan su taimaka wajen habaka al’adun Hausawa, sai ma suna qara daqushe su ne kawai. Fina-finan Hausa na daqushe al’adun Hausawa ta hanyoyin da suka hada da: (1) Harshe: Wato yawan amfani da Ingausa tare da fifita harshen Ingilishi a kan na Hausa. (2) Sutura: Fifita suturun wasu al’ummu kamar Turawa da Indiyawa sama da na Hausa. (3) Muhalli: Watsi da muhallin Bahaushe tare da fifita na wasu al’ummu sama da na Hausawan (Chamo, 2004. Al-kanawy, shekarar 2004). ii. Shagaltarwa: Akwai manazarta da suke kallon fina-finan Hausa a matsayin hanya na shagaltar da al’umma daga wasu ayyuka da sha’anoni da suka fi dacewa. Wannan ya fi zama abin magana musamman idan aka kalle shi daga bangaren addini wanda bai zo da wasa ko shagala ba (Al-kanawy, 2004; Iyan-tama, 2004). iii. Fanɗarewa: Akwai manazarta da suke kallon fina-finan Hausa a matsayin masu rudi zuwa ga fanɗarewa. Wannan na faruwa ne musamman idan aka duba irin shigar taurarin fina-finan waɗanda suka ci karo da addini da kuma al’adan hausawa. Sannan tsaurin ido ga na gaba da sauran halayen banza da ake nunawa a cikin fina-finan (Al-kanawy, 2004; Iyan-tama, 2004) iv. Cudanya Tsakanin Maza da mata: daya daga cikin manyan abubuwan da suka fi jan hankali, wadanda kuma suke jawo sukar fina-finan Hausa shi ne cudanya tsakanin maza da mata. Wannan ya kasance musamman idan aka kalli lamarin ta fuskar addini (Iyan-tama, 2004). v. Waqa: Waqa ta kasance a cikin fina-finan Hausa tamkar gishiri a cikin miya. Manazarta na kallon hakan qalubale ne musamman idan aka yi la’akari da matsayin waqa a Musulunci. Manazarta da dama bayan wadannan sun tsaya kan cewa fina-finan Hausa suna taka rawar gani matiqa wajen gurbata al’adun Hausawa. Manazartan sun hada da: dangambo,shekarar (2013) wanda ya ce, a wani fim din idan da za a cire harshen da aka yi Magana a cikinsa (Hausa) to babu yadda za a iya danganta shi da Hausawa. Guibi da Bakori (2013) sun tafi kan cewa, telebishin na daya daga cikin hanyoyi mafi sauqi da suke bata tarbiyyar Hausawa. Kiyawa, (2013) ya kawo wasu hanyoyi wadanda yake ganin ta nan ne fina-fina Hausa suke ruguza al’adun Hausawa. Wadannan hanyoyi su ne: i. Sun ci karo da koyarwar addinin Musulunci ii. Rashin kyakkyawar wakilci ga al’adun Hausawa iii. Lalata tarbiyyar yara da matasa iv. Cusa baqin al’adu marasa nasaba da Addini da al’ada v. Nakasa ruhin auratayya vi. Samar da barna vii. Dogon buri .

No innde ndee holliri nii; Role-playing ko fijo ngo huunde yejjittaa, ina waawi wonde jikku, walla golle ɗe neɗɗo goɗɗo, fedde, walla renndo waɗata. Annduɓe heewɓe mbinndii e ngalɗoo fannu tiyaataar. Yahaya IY, Zariya MS, Gusau SM, e Yar’adua TM (1992) firti ɗum ko “Piiji ko hollirde sifaaji walla sarɗiiji nguurndam ɗi yimɓe annduɓe peewnata ngam waɗde ngam renndo ngoo yiyra e gite mum en, ngam weltaade e weltaade”. Waɗi noon, pijirlooji ko pijirlooji peewnaaɗi e yeru no yimɓe woɗɓe mbaɗata huunde nii, tawa noon ko e anniya pijirlooji ɗii ngoni feere ngam jeertinde yimɓe e huunde nde bonnata ɗum en, walla ngam weltinde ɗum en, walla ngam jannginde ɗum en huunde. Yeru so en ƴettii deftere pijirlooji marafa nde Abubakar Tunau winndi ndee, ma en njiy ende janngina laaɓal ; ko ɗum hollirta nafoore laaɓal e batte ŋakkeende laaɓal.

Senngo Pijirlooji Rogere

[taƴto | taƴto ɗaɗi wiki]

E yaajde, tiyaataar ina feccii e fannuuji ɗiɗi : Aada : Ko tiyaataar gonɗo e yontaaji. Koolol gaadanteeji ina mbaɗee e fannuuji keewɗi, ina heen jimɗi 'yan'kama', ngamri bori, ngamri ko wayi no Mairama e Daudu, e ko nanndi heen. Jamanuuji : Pijirlooji jamaanu ko ɗi ƴellitaa caggal gargol Oropnaaɓe. Pijirlooji jamaanu ina mbaɗee e rajooji, teleeji, e nder renndo, e nder renndo walla e nder ding

Nafooje Pijirlooji Simulaasiyoŋ

[taƴto | taƴto ɗaɗi wiki]

Drama ina jogii nafooje keewɗe. Ina jeyaa heen :

  1. Ƴellitaare pinal.
  2. Fijirde.
  3. Jaangirde.
  4. Hakika.
  5. Waɗde anndinde yimɓe e huunde.
  6. Yaltinde won e geɗe ɗe ngoni ko e mettinde renndo e nder renndo.

Janngugol Pijirlooji Simulaasiyoŋ

[taƴto | taƴto ɗaɗi wiki]

Hiisoowo diraama maa ƴeew geɗe baɗɗe nii : Fiilngo : Ko daartol gonngol e dow mum ngol diraama oo mahiraa. Yeru e deftere Wasan Marafa nde Abubakar Tunau winndi ndee, tiitoonde fijirde ndee ko Jaŋde. E nder ndeeɗoo toɓɓere, porfeseer Dangambo (1984), limtii yoga e toɓɓe teeŋtuɗe e nder deftere mum ko nii :

Waylude jikkuuji, jeertinaango e wellitaare. Yeru Gulma yumma mum Muhd. Sada, e Debbo Gorko Yannge makko ko Bashari Faaruq. Hakika. Yeru, Pijirlooji Marafa ɗi Abuubakar Tuunau mbaɗi ɗii. Weltaare e Jaleeɗe. yeru Mat Hersa mo Dangoggo e Dauda Kano. Ƴellitde pinal, daartol e jikku jamaanu. Yeru ko wayi no Sheek Umar mo Abuubakar Tafawa Balewa/Umar Ladan ekn. Ndeen woni Pijirlooji sukaaɓe Umaru Dembo. Fammina en jawdi renndo ngoo. Yeru, dewgal doole, majjere, njurum, njurum, njurum e ko nanndi heen. E raɓɓiɗinaade, eɗen mbaawi wiyde wonde tiitoonde pijirlooji ko faandaare pijirlooji, ko ɗum hollirta laaɓndal konngol ngol pijirlooji ɗii njiɗi yettinde. Ko e tiitoonde ndee nulal gonngal e nder pijirlooji ɗii waawi anndeede.

Kuulal Tiitoonde : Kuulal tiitoonde ko no kuutorto-ɗaa mesaas e nder pijirlooji ɗii e mbaadi laaɓtundi, ndi yimɓe fof paamata. Walla mbiyen ko firo tiitoonde ko firo laaɓtungo ngo waɗata e nder pijirlooji mbele konngol ngol ina laaɓa, ina faamree heɗotooɓe ɓee. So en mbiyii mesaas ɗoo, en njiɗi wiyde ko tiitoonde. Yeru, e nder deftere pijirlooji Marafa, mbiyen ko tiitoonde pijirlooji ɗii ko jaŋde. Njoɓdi ndi yeewtetee ko ngam riiwtude majjere Marafa e opitaal oo. Ko zuum wazi, hay so Marafa ina majjere ɗoo, binnducfo oo etinooma ittude majjere makko e safrirde ndee, caggal mum nawti mo to safrirde too, rokki mo ganndal potngal wonde ko fayti e cellal. So a waɗtii hakkille, ma a yi’ tiitoonde ndee laaɓtii, nulal ngal heɓii. Sifaa e mbaydi : Sifaa e mbaydi ɗoo ko sifaa kelme kuutorteeɗe, pinal, e no mbaydi pijirlooji ɗii lelniraa. So en njuurniima Pijirlooji Marafa ɗii, ma en njiy wonde binnduɗo deftere ndee huutoriima ɗemngal koyngal e binndol fijirde ndee; Waɗi noon, o huutoriima kelme ɗe janngooɓe ɓee mbaawata janngude e faamde. Ko noon kadi, to bannge pinal, o huutoriima sifaa asliijo pinal Hawsa ko adii nde ganndal saaktata ; woni ngonka asliika leñol Hawsa en. Jaltugol e naatgol pijirlooji ɗii kadi mberlaama, no fotiri nii. So a ƴeewii no feewi, aɗa yi’a wonde pijirlooji ɗii puɗɗotoo ko e galle, caggal ɗuum e ngesa, caggal ɗuum ko yahdu wuro ɗo o hawrata e jaagorde, kawral makko e sukaaɓe e nder wuro, gargol makko e danndorde, caggal ɗuum ekkol, caggal ɗuum e safrirde ɗo Marafa safretee, caggal ɗuum pijirlooji ɗii ngarta e galle Marafa.

So a ƴeewii no feewi, ɗeeɗoo nokkuuje peeñɗe e ndeeɗoo fijo fof ina njokkondiri. Jaltude galle addani mo hawrude e jaambaaro, e hawrude e sukaaɓe addani mo hare addani mo gargol jaambaaro oo. Gargol dandoka kadi ko kewu gargol Marafa e duɗal, gargol Marafa e duɗal kadi ko kewu hawritde e jannginoowo safrirde, kadi hawrude e jannginoowo safrirde kadi ko kewu jannginde Marafa e ɓesngu mum nafoore laaɓal e batte nguurndam e nder softeende. Maa en njiy style fijo ngoo ina laaɓi, wonaa jiiɓru.

Hoodere : Hoodere pijirlooji ko kañum ɓuri heewde feeñde e pijirlooji ɗii, kadi ko kañum yettina konngol goongawol pijirlooji ɗii. Yeru, e nder Pijirlooji Marafa, so a ƴeewii no feewi, aɗa yiya ko Marafa woni hoodere pijirlooji ɗii. O wonti hoodere fijo ngoo sabu keewgol makko feeñde e fijo ngoo e wonde ko kanko heɓi nelal. E nder kewuuji baɗnooɗi ɗii, tiitoonde pijirlooji ɗii paami. Sabu o janngi ko e fijirde.